News

(Mail) ÆŠan wasan tsakiya a Brazil, Casemiro mai shekara 33, da na Argentina Alejandro Garnacho, mai shekara 20, na cikin 'yan wasan da Manchester United ke son rabuwa da su a sabon kaka.