News
wadda ta bayyana muhimman matakan taimako da kowanne iyaye ko mai kula da yara ya kamata ya sani idan yaro ya shaƙe. "Shaƙewa zai iya zama a ɓoye ko kuma a bayyane, amma a kowanne hali ...
Nyesom WIke dai ya zargi Seyi Makinde da "lalata jam'iyyar" inda ya ce bai mutunta duk wasu yarjeniyoyin aka yi ba dangane da yadda za a warware taƙaddamar da jam'iyyar ke fama da ita a tsawon ...
Daraktan ƙungiyar Napoli Giovanni Manna na shirin ganawa da Manchester United kan yiwuwar cimma yarjejeniya kan ɗan wasan Argentina mai shekara 20, Alejandro Garnacho, wanda ya yi watsi da tayin ...
Sai kuma waƙar da a ciki aka ji wani mawaƙi yana cewa, "Allah ya kare Ibrahim Traore a ƙoƙarin da yake yi na kare muradun ƴanƙasarsa." Amma a gaskiya ba Beyonce da Traore ba ne, bidiyo ne na ...
Tottenham da Manchester United za su kara a wasan karshe a Europa League ranar Laraba. Manchester United tana mataki na 16 da maki 39 a teburin Premier League da tazarar maki ɗaya tsakani da ...
"Wannan shi ne rashin wutar lantarki da ba a taɓa gani ba a yankin,'' in ji Alan Boswell, masani kuma mai bincike kan yake-yake a duniya. "Ina tunanin hakan ya ƙara tsananta hare-haren ƙungiyar ...
Wani rahoton Bankin Duniya ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya na cikin gida wato GDP ya karo da kashi 3.4% a shekara ta 2024, wanda ya dara ci gaban da aka samu na bunkasar tattalin arzikin ...
wata babbar tambaya da ake yi ita ce shin me ya ba a za zaɓi ɗan Afirka ba? Mutane da dama sun yi tunanin ko cocin ta Vatican za ta zaɓi fafaroma daga nahiyar Afirka, inda ake samun ƙaruwar ...
Aikin da aka ƙaddamar a gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari da ta gabata, ya sanya al’ummar arewacin ƙasar sun fara kyakkyawar fatan cewa yankin zai bi sahun wasu yankunan ƙasar da ke samar da ...
A baya-bayan nan gwamnatin Najeriya ta yi gargaɗi game da shan gishiri fiye da kima bayan wani malamin addinin Kirista ya soki yadda ake hana mutane shan gishiri saboda wasu magunguna su samu ...
Jada wanda ke riƙe da kujerar DPO a yankin, ya yi nasarar kama wani gungun masu garkuwa da jama'a da suka daɗe suna addabar mutane a yankin, yayin da ya gabatar da su a kotu domin fuskantar hukunci.
Shin wane ne zai zama sabon Fafaroma? Wannan zaɓe na iya yin gagarumin tasiri kan ɗaukacin cocin Katolika da kuma mabiyanta da suka kai biliyan 1.4 a duniya baki ɗaya. Alamu kuma sun nuna cewa ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results